Najeriya a Yau podcast artwork

Najeriya a Yau

HA · News, News Commentary

Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.

958episodes
2021first episode
Weeklynew episodes
25 mintypical episode

Latest episodes

  1. Yadda Bikin Maulidi Ya Bambanta Daga Gari Zuwa Gari

    Send us Fan Mail Yayin da ake gudanar da bukukuwar Mauludi a sassa daban daban a garuruwan kasar nan, wasu yankunan na da tasu bukukuwar ta daban. Ko yaya...

    25 min
  2. Yadda Tsarin Ilimi Ke Karya Gwiwar ’Yan Najeriya

    Send us Fan Mail ’Yan Najeriya da dama ne dai da suka yi ilimin zamani dole ta sa suka rungumi sana’o’in da a baya ake ganin na kaskantattu ne don su samu na...

    22 min
  3. Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?

    Send us Fan Mail A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun dukufa don ganin hakar su ta cimma ruwa wajen samun kudaden kirifto. Amma alamu...

    26 min
  4. Dalilan Da Daliban Makarantar Kudi Suka Fi Na Gwamnati Kokari

    Send us Fan Mail Duk da cewa gwamnati na da dubban kwararrun malamai a makarantunta, har yanzu ana ganin ɗaliban makarantun gwamnati na kasa da na makarantun...

    24 min
  5. Masu Nau'in Jinin AS Sun Fi Masu Nau'in AA Lafiya

    Send us Fan Mail Sau da dama wadanda ke dauke da nau’in jini na AA na bayyana cewa sun fi kowa lafiya. Suna bayyana cewa basa rashin lafiya kamar yadda masu...

    20 min
  6. Yadda Masu Yi Wa Kasa Hidima Za Su Ci Arzikin Yankunan Da Suke AIki

    Send us Fan Mail Bayan hadin kai da karfafa fahimtar juna wadanda hidimar kasa take kawowa, akan samu wasu masu hidimar da sukan yi amfani da duk wata dama...

    22 min
  7. Nasarori Da Kalubalen Da Bankin Musulunci ke Fuskanta A Najeriya

    Send us Fan Mail A Jamhuriya ta Hudu a Najeriya, wadda ta fara a shekarar 1999, an samu sauye-sauye masu yawa a bangaren tattalin arziki da harkokin kuɗi,...

    24 min
  8. Shin Da Gaske Irin GMO Na Da Matsala Ga Amfanin Noma A Najeriya?

    Send us Fan Mail Alamu na nuna cewa galibin manoma a Najeriya suna da shakku a kan amfani da irin da aka sauya ƙwayoyin halittarsa. Hakan dai na faruwa ne...

    25 min
  9. Dalilan Yaduwar Cutuka A Irin Wannan Lokaci

    Send us Fan Mail Da zarar damuna ta fara bankawana, yanayi na sanyi da zafi kan fara sallama, wanda hakan kan zo da rashin lafiya dake yaduwa a cikin...

    27 min
  10. Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Takarar Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan

    Send us Fan Mail Batun siyasar Najeriya ya sake ɗaukar hankali yayin da jam’iyyar PDP ta bayyana cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan, zai...

    27 min
  11. Halin Kunci Da Matan Da Aka Yi Garkuwa Da Su Ke Tsintar Kansu A Ciki

    Send us Fan Mail So da yawa matan da aka yi garkuwa dasu kan shiga halin kunci ko da bayan sun kubuta. Yayin da kadan daga cikinsu ke komawa gudanar da...

    23 min
  12. Yadda Wasu Al'ummomi Suke Kare Kansu Daga Ambaliyar Ruwa

    Send us Fan Mail Ambaliyar ruwa na cigaba da salwantar da dukiyoyi da rayukan al’ummomi da dama a sassa daban-daban na Najeriya. Ko a farkon makon nan,...

    28 min
  13. Yadda Talauci Ke Hana Shayar Da Yara Nonon Uwa Zalla A Najeriya

    Send us Fan Mail Ga alama kwalliya ba ta biyan kudin sabulu a fafautukar da ake yi ta ganin iyaye mata sun shayar da jariransu nono Zalla a wata shida na...

    28 min
  14. ''Yadda Cutar Amosanin Jini Ta Hana Ni Cimma Buri Na''

    Send us Fan Mail Cutar amosanin jini wacce aka fi sani da cutar sikila na cigaba da barazana ga rayukan masu dauke da ita. Wannan cuta na saka masu ita da...

    23 min
  15. Yadda Raguwar Maniyyatan Najeriya Ke Tasiri Ga Aikin Hajji

    Send us Fan Mail A kwanakin nan ana samun raguwar kujerun maniyyata aikin Hajji daga Najeriya, abin da ya jawo fargaba ga masu shirin zuwa kasa mai tsarki da...

    23 min
  16. Matsalolin Da Suke Tarnaki Ga Kananan Yara A Najeriya Da Hanyoyin Magance Su

    Send us Fan Mail Najeriya tana cikin ƙasashen da suka fi yawan yara a duniya, a cewar Hukumar Kula da Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF). Sai...

    29 min
  17. Yawan Kudaden Da Ake Bukata Wajen Samar Da 'Yan Sandan Jihohi

    Send us Fan Mail Batun samar da ‘yansandan jihohi na ƙara ɗaukar hankalin ‘yan Najeriya, musamman a dai-dai lokacin da matsalar tsaro ke ƙara ta’azzara a...

    22 min
  18. ‘Halin Kunci Ya Sa Muke Zama A Baca A Abuja’

    Send us Fan Mail Halin matsin tattalin arziki ya tilasta da yawa daga cikin mutane zama a bacoci a garin Abuja da wasu biranen Najeriya. Mutane a birane...

    30 min
  19. Yadda Ake Juya Ababen Hawa Zuwa Masu Amfani Da CNG

    Send us Fan Mail Galibin ’yan Najeriya ba su san amfanin da sauya ababen hawansu daga masu amfani da man fetur zuwa masu amfani da iskar gas ta CNG ke da shi...

    23 min
  20. Abun Da Ya Sa Matan Arewa Ke Gujewa Karantar Ilimin Kimiyya

    Send us Fan Mail Mata a Arewacin Najeriya na fuskantar kalubale da dama a fannin karantar kimiyya. Akwai darussan da a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba,...

    30 min

Showing the latest 20 of 958. Every episode is in the API: GET /v1/podcasts/pod_5zv20bqwehatftmyf8s795dg6v/episodes

More news podcasts →